Barka da juma,a

Barkan mu da wannan rana ta juma,a da fatan yan,uwa matasa za suyi amfani da albarkar dake cikin wannan rana don suyi wa kasar mu addu,ar samun zaman lfy ako ina a fadin kasar nan.dandalintallafawamatasa.

Advertisements