Gaisuwa me tarin yawa,kamar yadda yan,uwa suka nuna ra,ayinsu dangane da wa yafi bukatar tallafi,da dama sun fito da ra,ayinsu kuma kowa gaskiya ya fada bisa hujjar da ya bayar, amma ga dukkan Alamu da farko masu nuna me digri yafi bukatar tallafi sun fi yawa kafin akara saka tambayar wa Jama,a za su fi amfana daga nan kuma sai akalar ta koma cewa manomi shi yafi bukatar tallafi dan shi yafi kusa da jama,a da kuma abin da jama,suka fi bukata musanman a wannan lokaci da muke ciki na bukatar yan,arewa su koma noma domin farfado da tattalin arzikin mu da kuma wato bukatar abinci ko sha. sannan kuma dan kasuwa ya zama shi ne aka fi sama kuri,a a mataki na uku..
Bisa la,akari da yadda mafi rinjaye suka fi karkata kan manomi to ra,ayin mafiya yawa zamu fara dauka wato Noma.
Tambaya— Tambaya—- Tambaya
Wa ye yake bukatar yin Noma ko sha,awar yin noma kuma wane irin noma kake so za kayi,Na rani ko na Damina. Babu san zuciya ka fadi Gaskiyar ka. domin tantacewa. Daga baya kuma zamu ji nawa ne suke da digri a cikin wannan dandali namu dimin newa yan uwa mafita in Allah yaso. amma babu tabbas.mungode.www.dandalintallafawamatasa.ning.com ko kuma www.dandalintallafawamatas.org
Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s